pacman, rainbows, and roller s
Google69490f6862051cb8
google-site-verification: google69490f6862051cb8.htmlgoogle-site-verification: google69490f6862051cb8.htmlgoogle-site-verification: google69490f6862051cb8.htmlBasheer journalist sharfadi14

Basheer journalist sharfadi14.jpg6
Basheer journalist sharfadi 11 1
Maraba Da Zuwa Wannan
Shafi Mai Al-barka 1

☀ Zabi inda kake son shiga ☀
Menunks
→Home
→Akidojin Ahlussunnah
→Addinin musulunci (35)
→40 Hadith (50)
→Fadakarwa (120)
→Neman labarai (20)
→Shi'a Kafirci (50)
→Hadith (55)
→Khudubobi (24)
→Tarihin magabata (60)
→Raddi / Maida martani (99)
→Face book post (30)
→Monthly Archives (60)
→Tambaya da Amsa (20)
→Sahabban Annabi {s.aw} (50)
→Taskar maluman sunnah (25)
→Akidar Y'an Shi'a Dangane da Al'kur'ani
→Fassarar Usulussunnah (20)
→Sheik Ja'afar {Rahimahullah} (65)
→Sheik Abubakar Gumi {Rahimahullah} (30)
→Sheik Dr. Muhammad Sani R/Lemo
→Salafiyyah Network Nigeria (100)
→Adam Sani Abu-Umayrah (99)
→Salaf Ustaz (79)
→Malama Ummi Ahmad Katsina
→Malama Amina Saleh Mande
→Labarai (40)
→Nishadantarwa (10)
→Siyasar Nigeria (9)
→Vidio (33)
→Audio (66)
→Hotuna (120)
→Internet Cheat (90)
→Site Achieve
→Application (10)
→Games (8)
→About me (01)

Wannan shafin mallakarCoollogo com-1281358 3
Ne




SHAFI DON KARUWAR MUSULMI
Tarihin Rayuwata
Bismillahirrahmanirraheem
,
Assalamu Alaikum Warahmatullah
.
Sunana Basheer sani Abubakar An haifeni a ranar 17/july/1996 a unguwar tukuntawa A karamar hukumar birnin kano da kewaye
.
Amman na taso a wajen kakata a unguwar Sharfadi dake kwaryar birnin kano na fara karatu a wajen kakata Haj, Hauwa'u Hassan Sharfadi inda na koyi rubutu da karatu a cikin harshen hausa da na Arabiyya da kuma wadan su kalmomi na turanci .
.
Daga nan nayi makarantun Addini da dama sannan na fara makarantar primary A Makarantar Ado yola sepecial memorial primary school a shekara ta 2003 a shekarar 2005 kuma se nai transfer xuwa makarantar Tukuntawa sepeacial primary school bayan ka kata tatafi kasar saudiya inda nayi aji 3 da 4 da kuma wani 6angare na aji 5 a makarantar a 2008 kuma se na dawo a cigaba a makarantar da na fara ta Ado yola sannan nayi makarantar islamiyya ta Ja'afar Abu nafi'u a unguwar ta tukuntawa
.
Bayan na dawo unguwar sharfadi kuma na cigaba da primary dina se na dora da karatuna na islamiyya inda na koma dukkan makarantun da nake a baya ciki harda Madrasatu Tahfizul kur'an wa'ulumiddeen Daneji kano
.
A shekarar 2009 na gama makarantar primary se na tafi karamar makarantar secondry ta kurmawa a kano municipal inda na gama ta a 2012.
.
Daga nan se na tafi makarantar koyar da harshen larabci ta s.a.s kano inda nake karatu yanzu haka ina shekarar karshe
.
Sannan haka na cigaba da islamiyya a koda yaushe inda nayi saukar Al-kur'ani a ranar 2/2/2014
.
Kadan daga cikin malaman da nai karatu agurin su sune:-

1, Sheik Abdallah Aikawa kano
Sheik Abdallah aikawa

Malam Aliyu Tijjani R/kira kano
M. Ali
Kuna iya binsa ta face book

Malam Musa sani Ibrahim Kamfa kano
M musa
Kuna iya binsa ta face book

Malam Mukhtar Abubakar
M. Mukhtar
Kuna iya binsa ta face book

Malam Sha'arani Rufa'i Ado
M shaarani
Kuna iya bin sa ta face book

Malam Basheer Hassan Kurawa
M bash
Kuna iya binsa ta facebook


→Labarai
1234...9899100»

Share|

Kaima shiga a tattauna da kai
* No boards.

Online: Guests: 1


→Ra'ayin jama'a game damu

 IDAN KANA BUKATAR A TALLATA MAKA HAJAR KA A WANNAN SHAFIN DA SAURAN SHAFUKAN MU KANA IYA TUNTUBAR MU TA WADANNAN HANYOYIN KAMAR HAKA:


Email: bjournalist55@hotmail.com

Phone No: 09035830253

Facebook: Basheer Journalist Sharfadi

Address: Ittihad Computer Centre,  No 92 Daneji Kano


MAI TALLA SHI KE DA RIBA


*Bayanan ka*
Browser din da ka hawo Mozilla

Kasar da kake

Adadin Maziyarta 453130

Adadin Wadanda Sukayi Comment 65691

A Wadanda Suka Shiga Tattaunawar Mu 54


Follow @bjournalist55
→Yi Adding Dina Ta Facebook
→Yi Like Na Dakarun Sunnah Page
→Yi Like Dina Ta Facebook

*Shafuka Masu Alaka Da Mu*

→Basheer Sharfadi wordpress
Basheer Sharfadi Blog Spot
UP
→Home

Basheer Journalist Sharfadi (Abu Hafsah)
ISLAMIC DATE
  • phpimg2.php?it&ic=yellow



  • Click to Sms
    Click to Call


    Basheer journalist sharfadi3
    Coollogo com-1281358